Responsive Ads Here

Sunday, 10 November 2019

*Har Kullum Idan Kana so Ka ci Nasara A Rayuwa, ka fara Wanke Zuciyarka Kafin Jikinka Kuma ka wanke Harshenka Kafin Hannunka Sannan Ka kyautata Zato ga mutane. A Kullum A Rayuwa Ka kasance Mai Kyakkyawar Zuciya Da Ikhlasi, kada ka Bayyanawa Duniya Aibun Wani don Mayar Da Kanka Tsarkakakke, kada ka Kushe Wani Don Samun Yabo kada ka Sayi Farin Jini Ta Hanyar Dorawa Wani Bakin Jini,*
 🥦🥦 *Yar nasiha ce*🥦🥦

*Baraka da yau*

No comments:

Post a Comment