Responsive Ads Here

Thursday, 14 November 2019

QUR'AN IS BEAUTIFUL

بسم الله الر حمن الر حمن

 فَذُوقُوا بِمَا نَسِيتُمْ لِقَاءَ يَوْمِكُمْ هَٰذَا إِنَّا نَسِينَاكُمْ ۖ وَذُوقُوا عَذَابَ الْخُلْدِ بِمَا كُنْتُمْ تَعْمَلُونَ

 So now suffer. As you forgot the meeting of this your Day of Doom, so have We forgotten you. Now taste the everlasting punishment for your deeds.

Explanation of 32:14*

English Translation of Al-Quran [32].Surah As-Sajdah [The Prostration] Ayat 14. Then taste you (the torment of the Fire) because of your forgetting the Meeting of this Day of yours, (and) surely! Allah too will forget you, so taste you the abiding torment for what you used to do. Tafseer of Surah Al Sajdah (The Prostration) Ayat 14. "Taste ye then – for ye forgot the Meeting of this Day of yours, and We too will forget you – taste ye the Penalty of Eternity for your (evil) deeds!" Cf. 7:51. "Forget" here is in the sense of "to ignore deliberately, to reject with scorn". In the sense of mistake or defect of knowledge it is inapplicable to the All-Perfect Being,
for we are expressly told, "My Lord never errs, nor forgets": 20:52.

CONGRATULATIONS SAHALAN SCHOOL OF HEALTH AND TECHNOLOGY JOS

ALHAMDULILLWH ALLAH MUN GODE MAKA!!!
An sanya sunan SAHLAN SCHOOL OF HEALTH TECHNOLOGY, JOS cikin jerin sunayen Makarantun da Gomnati tayiwa register amincewa da su koyar da Dalibai aikin jinya a Nigeria. Dubi Jaridar Daily Trust ta ranar 31/10/2019 don gane wa Idon ka/Ki...









Wednesday, 13 November 2019

Former Governor of Niger Statr Dr. Ma'azu Babangida Aliyu Did a very nice Job Today

The Chief Servant, Dr Mu'azu Babangida Aliyu and wife, Hajiya Jummai Babangida Aliyu paid a visit to the Minna General Hospital to mark the 64th birthday of the Chief Servant.
They were accompanied by Dr Peter Sarki,  Alh Shehu Aliyu Gwamnati, Alh Abdul Paiko Jarman Minna,  Alh Musa Madaki Amale, Hon Sa'adatu Kolo, Hajiya Uwa Yakubu, Alh Uba Hassan, Alh Atiku Abubakar Jarma, Mallam Buba Cashier,  Com Hamisu Jankaro,  Hon Ismaila Ahmed Borgu,  Muntari Bawa Sarkin Dawaki family, friends and well wishers joined to encourage and support all the patients at Minna General Hospital



LAFIYA UWAR JIKI

LAFIYA UWAR JIKI

 Yau xamuyi magana akan cututtukan da suke takuramana a wannan lokaci
 BISMILLAHIR RAHMANIRAHIM
Cututtukan da ke addabar al'umma da ake
kamuwa dashi ta hanyar jima'i sune:
1.Syphilis
2.Gonorrhea
3.chlamydia
4.Genital herpes
5.Candidiasis
6.Trichomoniasis
7.Hepatities B&C (HBV&HCV)
Dss
Ayau zan dauki daya daga ciki nayi bayani
akansa.
"SYPHILIS"

1.SYPHILIS:cuta ce daya daga cikin cutuka
masu yaduwa ta hanyar ajima'i,veginal
sex,anal sex,oral sex.wannan cuta takan
kawo illoli ga jikin d'an adam,takan kama
wurare da dama kamar cikin farji,tsakiyarsa da
kuma wajen sa,mahad'ar mahaifa,cikin
baki,kan harshe da kuma al'aurar maza.ita
wannan cuta bata tsaya anan ba idan ta
kama mace mai ciki takan kashe yaro
acikin Mahaifa,ko asamu miscarriege.
Syphilis wata kwayar cuta ta bacteria ke
haddasa ta mai suna; "Spirochete Bacteria
Treponema Pallidum".ita wannan kwayar
cuta tana da matukar illa ga dan adam.
Musamman ga mace mai juna biyu idan tana
dauke da wannan cuta bataje dakin gwaje-
gwaje angano da wuri an magance balallai
wajen haihuwa takan iya gogawa jaririnyta
cutar ya zamto "Congenital Syphilis".

**ALAMOMIN TA:
1.Fitar kananan kuraje a gaban mace ko kan
al'aurar maza ko dubura.nawasu lokuta
sannan yabace ba tare da ko ansha wani
magani ba,amma fa tana nan cikin jini

2.fitan kuraje a tafin kafa da hannu ko fuska
ko ma wasu sassan daban marasa zafi ko
kai-kai shima nawani lokaci yabace batare
da ansha wani magani ba
3.zubar gashi,zazzabi,kasala,murar makoshi

**ILLOLIN TA:
Takan kawo matsalar kwakwalwa,kunnu
wa,gabobi,zuciya,hanyoyin jini da
ruwa,kasusuwa da sauran su,idan har ba'a
magance ta ba takai wasu shekaru ajikin
dan adam.

**HANYOYIN KARIYA:
1.Zuwa asibiti don gwaji musamman ga
mata masu ciki
2.Barin neman matan banza ko namiji ya
nemi namiji dan uwansa (zina ko luwadi)
Allah yakare mu.
3.Ga ma'aurata amfani da condom yayin
saduwa idan ta zama dole kenan
Allah ya kiyayemu ya bamu lafiya.

HOLLY MASSAGE

بسم الله الر حمن الر حىم

 أَفَمَنْ كَانَ مُؤْمِنًا كَمَنْ كَانَ فَاسِقًا ۚ لَا يَسْتَوُونَ

 Is one who is a believer like one who is a transgressor? No, they are not alike.


CONGRATULATION HAFIZ NAFI'U USMAN BAUCHI

I was appointed Today to be One of Bauchi State Qur'anic Recitation Competition Judges by Bauchi State Government, A tayani addu'a Allah yabamu ikon Adalci...🙏


Tuesday, 12 November 2019

JIRGIN SAMA MAI MASOYA DA YAWA

Ina gwanin wani ga nawa
Alh Rabi'u Gobirawa Chairman gobe MASHEGU LGA Insha'allah a karkashin Jam'iyyar PDP me alamar Lema.